Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya kawo cewa, an gudanar da jerin gwano ga al'ummar Karbala na juyayin wafatin Imam Masoumeh (a.s) a hubbaren Sayyidah Fatimah Ma'asumah Karimatu Ahlul-baiti (AS) a Qum.
19 Nuwamba 2021 - 10:38
Lambar labari: 1199975